Shekaru da dama da suka wuce, Muhammad Yaqoob Baloch da iyalansa sun kusan ƙaurace wa gidansu dake Keti Bandar, a kudancin Pakistan, saboda koguna da rijiyoyi sun bushe. Yana da matuƙar wahala a samu ...
Shekara ɗaya bayan da aka wanke ɗan shahararren mai fim ɗin Indiya Shah Rukh Khan daga tuhume-tuhumen mallaka da kuma shan ƙwaya, batun ya sake tasowa inda ya mamaye shafukan jaridun Indiya. Wani jami ...