Sakataren tsaron Amurka Pete Hegseth ya ce ya zama dole ƙasashen Turai su samar da kaso mai tsoka na tallafin da ake bai wa Ukraine domin ta kare kanta daga mamayar Rasha a ziyararsa ta farko da ya ...
Ko ya kamata a halatta zubar da ciki? Wannan tambaya ce da ake ci gaba da yin muhawara a kanta a fadin duniya. A jihar Texas ta Amurka, an fara amfani da wata doka ta haramta zubar da ciki a mako ...
Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya yi wa Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky alkawarin taimaka wa gwamnatinsa kera sabbin makamai masu cin dogon zango da za su iya kai hari a yankin Rasha.
Shugabannin kasashen da ke da kujera a kungiyar tsaro ta NATO na gudanar da taron koli na kwanaki biyu a birnin a kasar Netherlands, da nufin neman makoma tare da lalubo hanyar kauce wa matsin lamba ...