Idan dai ba a manta ba, a cikin wannan makon ne Jami’ar Chicago da ke Amurka ta fitar da takardun karatun Tinubu, bayan umarnin wata kotun kasar a hukuncin da ta yanke kan karar da dan takarar ...
Mata da ke karatun ungozoma da aikin jinya a Afghanistan sun shaida wa BBC cewa an faɗa musu cewa kar su zo makaranta washegari - wanda ke nufin an rufe hanya ɗaya tilo da ta rage musu na ƙaro karatu ...
Wani yunƙuri da Gidauniyar Ɗahiru Bauchi ke yi na inganta karatun allo na shirin sauya yadda ake koyo da koyar da Alƙur'ani mai girma a arewacin Najeriya. Yunƙurin da gidauniyar ke yi ƙarƙashin ...
Alhaji Sani Aliyu Dandawo dai haifaffen Argungun ne da ke jihar Kebbi amma mahaifinsa ɗan asalin jihar Sokoto ne. A yanzu haka ya na da shekaru sittin da biyar da haihuwa, ya yi karatun boko amma dai ...
Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan makon zai yi duba ne da tsarin karatun 'yayan makiyaya, wato Nomadic Education. Gwamnatin jihar Neja ce ta yi hobbasa don farfado da shirin karatun 'yayan ...
Results that may be inaccessible to you are currently showing.
Hide inaccessible results