Archana, mahaifiyar wata yarinya mai shekara shida, ta fahimci wasu muhimman sauye-sauye a jikin 'yarta wanda ba ta saba gani ba, kuma hakan ya yi matukar damun ta. "Na tsorata da ganin wannan a jikin ...