A Brazil, masoya gahawa, na komawa amfani da hodarsa da ake sayarwa a takarda, yayin da gidajen sayar da abinci a Amurka suka ƙara farashin kwai. Kama daga man zaitun zuwa lemon jus da cocoa, farashin ...
Alƙaluman baya-bayan nan da Fadar Vatican ta fitar, sun nuna cewa mabiya ɗariƙar Katolika a faɗin duniya sun kai biliyan 1.4, kusan kashi 17 cikin 100 na al'ummar duniya. Don haka ba abin mamaki ba ne ...
Mota ta kaɗe Fauja Singh a lokacin da yake ƙoƙarin tsallake titi a mahaifarsa Beas Pind da ke kusa da Jalandhar a Punjab na ƙasar India ranar Litinin. Kulob ɗin sa da ke Landan, Sikhs In The City, ya ...
Hukumar gudanar da wasannin kokawar ta WWE ce ta sanar da mutuwar, inda ta ce tana matukar bakin cikin rasuwar Hogan wanda ke daya daga cikin taurarun da aka ƙarrama su cikin jerin ƴan wasan da suka ...
Results that may be inaccessible to you are currently showing.
Hide inaccessible results